速報APP / 教育 / Hasbi Al-Muhaiminu

Hasbi Al-Muhaiminu

價格:免費

更新日期:2016-03-13

檔案大小:999k

版本需求:Android 2.0 以上版本

官方網站:http://www.usmaniyya.com

Email:usmanktg@gmail.com

聯絡地址:Dutsen Tanshi, Bauchi.

Hasbi Al-Muhaiminu(圖1)-速報App

بِسْمِ اللهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ

صَلَّى اللهُ عَلَى الْفَاتِحِ الْخَاتِمِ الْعَظِيمِ

قَصِيدَةٌ تُشْكِلُ حُرُوفُ أَوَائِلِ أَبْيَاتِهَا قَوْلَهُ تَعَالَى: { حَسْبُنَا اللهُ وَنِعْمَ الْوَكِيلُ }.قَالَهَا مَوْلاَنَا شَيْخُ الْإِسْلاَمِ الْحَاجُّ إِبْرَاهِيمُ بْنُ عَبْدِ اللهِ انْيَاسْ رَضِيَ اللهُ عَنْهُ وَأَرْضَاهُ وَعَنَّا بِهِ آمِينَ.

مَا قَرَأَهَا خَائِفٌ إِلاَّ أَمِنَ وَانْقَلَبَ بِنِعْمَةٍ وَفَضْلٍ كَمَا قَالَ اللهُ تَعَالَى، وَمَنْ لاَزَمَهَا مَرَّةً وَاحِدَةً صَبَاحًا وَمَسَاءًا لاَ يَمَسُّهُ سُوءٌ هُوَ وَأَهْلُهُ وَأَحْبَابُهُ، وَلاَ يَبْقَى لَهُ عَدُوٌّ إِلاَّ هَلَكَ أَوْ أُصِيبَ بِمَرَضٍ.

فَاتَّقُوا اللهَ تَعَالَى أَيُّهَا الْمُسْلِمُونَ! وَاعْلَمُوا أن هَذِهِ الْقَصِيدَةَ دِرْعٌ فِي الْحَضَرِ وَالسَّفَرِ وَسَائِرِ الشَّدَائِدِ وَهِيَ كَنْزُ الْمُحْتَاجِ، فَهِيَ تَكْفِيكَ وَتَكْفِي أَهْلَكَ وَذُرِّيَّتَكَ إِنْ لاَزَمْتَ قِرَاءَتَهَا، ولاَ يَطْلُبُ قَارِءَهَا شَيْئًا مِنَ اللهِ تَعَالَى إِلاَّ أَعْطَاهُ إِيَّاهُ، وَبِالتَّجْرِبَةِ تُعْرَفُ حَقَائِقُ الْأَشْيَاءِ

Da sunan Allah Mai rahma Mai jinkai

Hasbi Al-Muhaiminu(圖2)-速報App

Allah yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai girma

Wannan kasida ce wadda haruffan farkon baitukanta suka yi kama da fadinsa Allah Ta’aka {Hasbunallahu wa ni’imal wakilu}.

Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji Abdullahi Inyas Allah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda da mu saboda shi Amin, shine ya yita.

Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama a cikin aminci ya koma da ni’ima da fifiko kamar yadda allah Ta’ala ya fada, duk wanda ya lizimce ta safe da yamma kafa daya-daya, to babu wani mummunan abu da zai same shi, shi da iyalinsa da masoyansa kuma duk makiyinsa zai mutu ko kuma ya hadu da wata mummunar rashin lafiya.

Ku ji tsoron Allah Ta’ala ya ku Musulmi! Ku sani cewa wannan kasida sulke ce a zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance, kuma taskar mabukaci ce, ta ishe ka kuma ta ishi iyalinka da zariyarka idan ka lizimci karanta ta, duk wanda yake karanta ta ba zai nemi wani abu a wurin AllahTa’ala ba sai ya bashi shi, da jarrabawa a ke gano hakikanin abubuwa.

Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)

Hasbi Al-Muhaiminu(圖3)-速報App

Sallawi.

Hasbi Al-Muhaiminu(圖4)-速報App